[go: up one dir, main page]

Jump to content

Jumada al-Thani

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jumada al-Thani
watan kalanda
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na watan Hijira
Mabiyi Jumada al-awwal
Ta biyo baya Rajab
Wata na murnan haihuwants a juma-sani
murna a Satan
murna a Satan
taswirar hajj
rashin jituwar Aliyi da fayltima a watan
hajon khaki a watan
jadawalin larabci
hoyon sharafat
calander musuunci
kiyasin photo a watan

Jumada al-Thani (Larabci جمادي الثاني), itace wata na shida cikin jerin watannin Musulunci na shekara.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Ranakun tarihi

[gyara sashe | gyara masomin]
  • 03 Jumada al-thani, Rasuwar Sayyada Fatimah shekara ta 11BH
  • 03 Jumada al-thani, Rasuwar Harun al Rashid, Kalifan daular Abbasid na Biyar
  • 10 Jumada al-thani, Nasarar Sayyadina Aliyu a yakin Bassorah (Jamal)
  • 13 Jumada al-thani, Rasuwar Umm ul-Banin (mahifiyar Abbas ibn Ali)
  • 20 Jumada al-thani, Haihuwar Sayyada Fatima Zahra
  • 22 Jumada al-thani, Rasuwar Kalifa Sayyadina Abubakar
  • 25 Jumada al-thani, 564BH Salah al-Din Ya zama sarkin Misra