[go: up one dir, main page]

Jump to content

Himachal Pradesh

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Himachal Pradesh
हिमाचल (hi)
ہماچل پردیش (ks)
ཧི་མ་ཅལ་མངའ་སྡེ། (bo)


Wuri
Map
 31°06′12″N 77°10′20″E / 31.1033°N 77.1722°E / 31.1033; 77.1722
ƘasaIndiya

Babban birni Shimla (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 6,864,602 (2011)
• Yawan mutane 123.07 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 55,780 km²
Altitude (en) Fassara 2,319 m
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1971
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa Himachal Pradesh Legislative Assembly (en) Fassara
Gangar majalisa Himachal Pradesh Legislative Assembly (en) Fassara
• Shugaban ƙasa Acharya Dev Vrat (en) Fassara (12 ga Augusta, 2015)
• Chief Minister of Himachal Pradesh (en) Fassara Sukhvinder Singh Sukhu (en) Fassara (11 Disamba 2022)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 17
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+05:30 (en) Fassara
Lamba ta ISO 3166-2 IN-HP
Wasu abun

Yanar gizo himachal.nic.in
Taswirar yankunan jihar Himachal Pradesh.

Himachal Pradesh jiha ce, da ke a Arewacin ƙasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita arabba’i 55,673 da yawan jama’a 6,864,602 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta (1971). Babban birnin jihar da birnin mafi girman jihar Shimla ne. Bandaru Dattatreya shi ne gwamnan jihar. Jihar Himachal Pradesh tana da iyaka da jihohin uku (Jammu da Kashmir da Ladakh a Arewa, Punjab a Yamma, Haryana a Kudu maso Yamma, Uttar Pradesh a Kudu, Uttarakhand a Kudu maso Gabas) da ƙasar ɗaya (Sin a Arewa).